Dan wasan kwallo ne a Romania / From Wikipedia, the free encyclopedia
George Alexandru Pușcaș (An haifeshi ranar 8 ga ga watan Afrilu, 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Romania wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar kwallon kafar Genoa a Serie A da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Romania.
George Puscas
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.