![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/c9/Fula_language_map.svg/langha-640px-Fula_language_map.svg.png&w=640&q=50)
Fillanci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Fillanci, Fulatanci, Fula[2], Ankuma sanshi da Fulani[2] ko Fulah[3][4][5] Fulfulde, Pulaar, Pular, harshe ne da ake yin amfani da shi a sama da kasashe 20 na yammaci da gabashin Afrika. Akwai harsuna takwarorinsa [masu kama] sune Serer da Wolof. Al'umar Fulani ke yinsa, mafi yawanci Fulani sun fi yawa a kasashen Najeriya, Nijar, Kamaru, Senegal, Burkina faso,Mali da dai sauransu. Haka kuma da yawan wasu kabilun da ba fulatanci ne asalin harshensu ba sukan ji harshen daga baya.