Fatma Begum
Ƴar wasan kwaikwayo kuma darakta / From Wikipedia, the free encyclopedia
Fatma Begum an haifeta a shekara ta alif 1892-1983 yar wasan kwaikwayo ce ta Indiya, darekta, kuma marubuciya. Ana yawan ɗaukar ta a matsayin darektan fina-finan Indiya ta farko mace.[1] A cikin shekaru huɗu, ta ci gaba da rubuce-rubuce, shirya fim, gami da bada umarnin fina-finai da yawa. Ta kaddamar da nata gidan shirya fina-finai, (Fatma Films), wanda daga baya ya zama (Victoria-Fatma Films), kuma ta shirya fim ɗin ta na farko, Bulbul-e-Paristan, a 1926.[2][3] Ta rayu daga 1892 zuwa 1983 kuma ta kasance uwa ga yara uku.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Fatma Begum | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | British Raj (en) , 1892 |
ƙasa |
British Raj (en) Indiya Dominion of India (en) |
Mutuwa | Indiya, 1983 |
Ƴan uwa | |
Yara | |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, darakta, ɗan wasan kwaikwayo, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
Muhimman ayyuka | Bulbul-e-Paristan (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0066828 |
Kulle