Fatiha
Surar Farko ce a cikin Kur'ani / From Wikipedia, the free encyclopedia
Sūratul-Fātiḥah[1] (Larabci سُورَةُ الْفَاتِحَة) itace (surah) ta farko acikin alkur'ani. Ayoyin (ayat) ta bakwai addu'o'i ne na neman shiriya, da girmamawa ga Allah, da neman rahmar Allah.[2] suratul fatiha nada mutukar mahimmanci acikin (sallah). Ma'anar kalmar "al-Fātiḥah" a ilimance shine "Mabudi" Wanda hakan me nuna itace ta farko acikin alkur'ani, ita tafara bude surorin alkur'ani (Fātiḥat al-kitāb), da kasancewa itace Surar da akekaranta ta cikakkiya acikin kowace (rakʿah), da kuma yadda takasance itace ake farawa da'ita a wurin gabatar da abubuwan addinin daban-daban.[3]
Fatiha | |
---|---|
Surah | |
Bayanai | |
Bangare na | Al Kur'ani |
Farawa | 631 |
Facet of (en) | Musulunci |
Suna a Kana | かいたん |
Laƙabi | الفاتحة |
Muhimmin darasi | Tilawa (en) |
Nau'in | religious text (en) |
Akwai nau'insa ko fassara | 1. The Opening (en) , Q31204633 da Quran (Progressive Muslims Organization)/1 (en) |
Mawallafi | God in Islam (en) |
Harshen aiki ko suna | Ingantaccen larabci |
Narrator (en) | Muhammad |
Karatun ta | Ilimin Musulunci, Quranic studies (en) , Sufi studies (en) da Arabic studies (en) |
Shafin yanar gizo | al-quran.info…, quranonline.net…, quran-online.com…, tanzil.net… da al-islam.org… |
Full work available at URL (en) | quran.com… |
Hashtag (en) | Fatiha |
Copyright status (en) | public domain (en) |
Amfani wajen | Musulmi |
Series ordinal (en) | 1 |
'Surah fatah' ita ce sura ta farko (sura) na Alqur'ani. Ya ƙunshi ayoyi bakwai (ayat) waɗanda suka ƙunshi addu'ar shiriya da rahama.
Ana karanta Al-Fatiha a cikin sallolin wajibi na musulmi da na sunnah. Farkon ma'anar kalmar "Al-Fatiha" ita ce "Mabude/Mabudi".[4]