Evariste ndayishmiye
From Wikipedia, the free encyclopedia
Janar, Évariste Ndayishimiye (an haife shi a shekara ta alif 1968) ɗan siyasa ne Burundi ne wanda ya yi aiki a matsayin Shugaban Burundi tun daga ranar 18 ga watan Yuni, shekara ta 2020. Ya shiga cikin Majalisar 'Yan tawaye ta kasa don Tsaron Demokradiyya -Forces for Defence of Democracy ( Conseil National Pour la Défense de la Démocratie - Forces pour la Défense de la Démocratie, CNDD-FDD) a lokacin yakin basasar Burundi/ kuma ya tashi. sahun mayakan sa. A karshen rikicin, ya shiga cikin sojojin Burundi kuma ya rike mukaman siyasa da dama a karkashin inuwar shugaba Pierre Nkurunziza.Nkurunziza ya amince da Ndayishimiye a matsayin wanda zai gaje shi gabanin zaben shekarar 2020, wanda ya lashe da gagarumin rinjaye.
Quick Facts President of Burundi (en), sakatare ...
Evariste ndayishmiye | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
18 ga Yuni, 2020 - ← Pascal Nyabenda (en)
20 ga Augusta, 2016 - ← Pascal Nyabenda (en)
2009 - 2017 - Lydia Nsekera (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Commune of Giheta (en) , 17 ga Yuni, 1968 (55 shekaru) | ||||||
ƙasa | Burundi | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Angeline Ndayishimiye (en) | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | National Council for the Defense of Democracy–Forces for the Defense of Democracy (en) |
Kulle