Embeth Davidtz
From Wikipedia, the free encyclopedia
Embeth Jean Davidtz (an haife tane a ranar 11 ga watan Agusta shekarar 1965) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. Matsayin allon ta sun haɗa da fina-finai kamar Army of Darkness, Schindler, Mansfield Park, Bicentennial Man, Fallen , Junebug , da Fracture, da jerin shirye shiryen talabijin Mad Men , Californication, In Treatment , da Ray Donovan .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Embeth Davidtz | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lafayette (en) , 11 ga Augusta, 1965 (58 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Rhodes The Glen High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | stage actor (en) , ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Tsayi | 173 cm |
IMDb | nm0001110 |
Kulle