Ehinomen Ehikhamenor
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ehinomen Ehikhamenor (An haife shi a ranar 1 ga watan Afrilun 1980), ƙwararren ɗan dambe ne daga Najeriya (kuma a halin yanzu yana zaune a Los Angeles, CA wanda ke fafutuka a rukunin masu ajin cruiserweight.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kazaure, 1 ga Afirilu, 1980 (44 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
John Bowne High School (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
boxer (en) ![]() |
hollywoodhino.com |
Kulle