![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/5d/Zuma_rock.jpg/640px-Zuma_rock.jpg&w=640&q=50)
Dutsen Zuma
From Wikipedia, the free encyclopedia
Zuma Rock babban dutse ne wanda yake a Jihar Neja[1] a kusa da babban birnin tarayyar Abuja[2], Nigeria.[3] Dutsen yana kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna[4] daga unguwar Madalla, kuma a wasu lokutan ana kiranta da "Kofar Abuja daga Suleja[5]". Dutsen Zuma yana da tsawo kusan. 300 metres (980 ft) sama da kewayensa.[6]
![]() |
![]() ![]() |
Quick Facts General information, Height above mean sea level (en) ...
Dutsen Zuma | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Height above mean sea level (en) ![]() | 700 m |
Topographic prominence (en) ![]() | 300 m |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°07′49″N 7°14′02″E |
Mountain range (en) ![]() | Jos Plateau |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar Neja da Babban Birnin Tarayya, Najeriya |
Geology | |
Material (en) ![]() |
granite (en) ![]() |
Kulle
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/3/39/Aso_rock.png/230px-Aso_rock.png)