Chaim bin Attar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Chaim bin Attar ko kuma Hayim ben Moshe ibn Attar ( Larabci: حاييم بن موشي بن عطار , Hebrew: חיים בן משה בן עטר; b. c. 1696 - 7 ga Yuli 1743) wanda kuma aka sani da Or ha-Ḥayyim bayan shahararren sharhinsa akan Attauna, Talmudist da kuma Kabbalist. Ana iya cewa shi daya ne daga cikin fitattun malamai na Maroko, kuma ana girmama shi sosai a addinin Yahudanci Hassidic.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Chaim bin Attar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Salé, 1696 |
ƙasa | Moroko |
Mutuwa | Jerusalem, 7 ga Yuli, 1743 |
Makwanci | Mount of Olives Jewish Cemetery (en) |
Karatu | |
Harsuna | Ibrananci |
Malamai | Chaim Ben Attar (the first) (en) |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | rabbi (en) |
Imani | |
Addini | Yahudanci |
Kulle