dan wasan Amurka From Wikipedia, the free encyclopedia
Chadwick Aaron Boseman (An haife shi 29 Nuwamba shekara ta 1976 - Ya mutu 28 ga watan Augusta shekarar 2020)[1] ya kasance dan'wasan shiri na Amurka ne. An haife shi kuma ya girma a South Carolina, ya dauki aikin shirya fim bayan kammala karatunsa a kan shiri daga Jami'ar Howard. A telebiji, yana fitowa a shirye-shiryen Lincoln Heights (2008–2009) da Persons Unknown (2010). Babban shirin da Boseman ya yi shi ne a fitowarsa mai wasan kwallon kwando wato Jackie Robinson a cikin fim din tarihi na 42 (2013). Ya cigaba da fitowa a shirye-shiryen tarihai, kamar yadda ya fito a Get on Up (2014) a matsayin mawaki James Brown da Marshall (2017) a matsayin Supreme Court Justice Thurgood Marshall.
Chadwick Boseman | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Chadwick Aaron Boseman |
Haihuwa | Anderson (en) , 29 Nuwamba, 1976 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Los Angeles, 28 ga Augusta, 2020 |
Makwanci | Forest Lawn Memorial Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon daji mai launi) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Taylor Simone Ledward Boseman (en) (2018 - 2020) |
Karatu | |
Makaranta |
Howard University (en) Bachelor of Fine Arts (en) British American Drama Academy (en) T.L. Hanna High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubin wasannin kwaykwayo, marubucin wasannin kwaykwayo, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, mai tsara fim, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, jarumi da darakta |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm1569276 |
Boseman ya samu nasara a fuskan duniya a fitarsa cikin shirin fim din Black Panther a cikin shirye-shiryen Marvel Cinematic Universe (MCU) daga shekarar 2016 zuwa shekarar 2019. Ya fito cikin shirye-shiryen MCU har sau hudu, wanda kuma ya hada da eponymous 2018 film da ta samar masa kyautar NAACP Image Award for Outstanding Actor in a Motion Picture and a Screen Actors Guild Award for Outstanding Performance by a Cast in a Motion Picture. Boseman also headlined the film 21 Bridges (2019) and had a supporting role in Da 5 Bloods (2020). His final film, Ma Rainey's Black Bottom, is scheduled to be released posthumously.
An gano cewa jarumin yana dauke da cutar kansa ne tun shekarar 2016, inda jarumin da iyalansa suka boye labarin a waccan lokacin. Labarin ya bayyana ne bayan mutuwar shi.
Shekara | Lakabi | Mataki | Notes | Ref. |
---|---|---|---|---|
2008 | The Express: The Ernie Davis Story | Floyd Little | [2] | |
2012 | The Kill Hole | Lt. Samuel Drake | [3] | |
2013 | 42 | Jackie Robinson | [2] | |
2014 | Draft Day | Vontae Mack | [4] | |
2014 | Get on Up | James Brown | [2] | |
2016 | Gods of Egypt | Thoth | [5] | |
2016 | Captain America: Civil War | T'Challa / Black Panther | [6] | |
2016 | Message from the King | Jacob King | Also executive producer | [7] |
2017 | Marshall | Thurgood Marshall | Also co-producer | [8] |
2018 | Black Panther | T'Challa / Black Panther | [9] | |
2018 | Avengers: Infinity War | [10] | ||
2019 | Avengers: Endgame | [11] | ||
2019 | 21 Bridges | Andre Davis | Also producer | [12] |
2020 | Da 5 Bloods | Norman Earl "Stormin' Norm" Holloway | [13] | |
2020 | Ma Rainey's Black Bottom | Levee | Post-production; posthumous release | [14] |
Shekara | Lakabi | Mataki | Notes | Ref. |
---|---|---|---|---|
2003 | All My Children | Reggie Porter | Recurring role | [15] |
2003 | Third Watch | David Wafer | Episode: "In Lieu of Johnson" | [16] |
2004 | Law & Order | Foster Keyes | Episode: "Can I Get a Witness?" | [16] |
2006 | CSI: NY | Rondo | Episode: "Heroes" | [17] |
2008 | ER | Derek Taylor | Episode: "Oh, Brother" | [16] |
2008 | Cold Case | Dexter Collins | Episode: "Street Money" | [16] |
2008–2009 | Lincoln Heights | Nathaniel "Nate" Ray | 9 episodes | [18] |
2009 | Lie to Me | Cabe McNeil | Episode: "Truth or Consequences" | [19] |
2010 | Persons Unknown | Sergeant McNair | Main role; 13 episodes | [17] |
2010 | The Glades | Michael Richmond | Episode: "Honey" | [20][21] |
2011 | Castle | Chuck Russell | Episode: "Poof, You're Dead" | [17] |
2011 | Fringe | Mark Little / Cameron James | Episode: "Subject 9" | [22] |
2011 | Detroit 1-8-7 | Tommy Westin | Episode: "Beaten/Cover Letter" | [23] |
2011 | Justified | Ralph Beeman | Episode: "For Blood or Money" | [17] |
2018 | Saturday Night Live | Himself (host) | Episode: "Chadwick Boseman/Cardi B" | [24] |
2021 | What If...? | T'Challa / Black Panther / Star-Lord | Guest voice role; posthumous release | [25] |
Shekara | Kyauta | Rukuni | Zababben aiki | Sakamako | Ref. |
---|---|---|---|---|---|
2002 | AUDELCO Awards | Best Supporting Actor in a Drama | Urban Transitions | Lashewa | [26][27] |
2006 | Joseph Jefferson Awards | Best New Play | Deep Azure | Ayyanawa | [26][28] |
2013 | Chicago Film Critics Association | Most Promising Performer | 42 | Ayyanawa | [29] |
2014 | Black Reel Awards | Outstanding Breakthrough Performance, Male | Ayyanawa | [30] | |
2014 | American Black Film Festival | Most Promising Performer | Ayyanawa | [31] | |
2014 | NAACP Image Awards | Outstanding Actor in a Motion Picture | Ayyanawa | [32] | |
2014 | Dublin Film Critics' Circle | Best Actor | Get on Up | Ayyanawa | [33] |
2015 | Santa Barbara International Film Festival | Virtuosos Award | Ayyanawa | [34] | |
2015 | NAACP Image Awards | Outstanding Actor in a Motion Picture | Ayyanawa | [35] | |
2015 | Black Reel Awards | Best Actor | Ayyanawa | [36] | |
2016 | Teen Choice Awards | Choice Movie: Chemistry | Captain America: Civil War | Ayyanawa | [37] |
Choice Movie: Scene Stealer | Ayyanawa | ||||
2017 | NAACP Image Awards | Outstanding Supporting Actor in a Motion Picture | Ayyanawa | [38] | |
2017 | Nickelodeon Kids' Choice Awards | #SQUAD | Ayyanawa | [39] | |
2017 | Saturn Awards | Best Supporting Actor | Ayyanawa | [40] | |
2018 | NAACP Image Awards | Outstanding Actor in a Motion Picture | Marshall | Ayyanawa | [41] |
2018 | Black Reel Awards | Best Actor | Ayyanawa | [42] | |
2018 | MTV Movie & TV Awards | Best Performance in a Movie | Black Panther | Lashewa | [43] |
Best Hero | Lashewa | ||||
Best Fight (Black Panther vs M'Baku) | Ayyanawa | ||||
Best On-Screen Team (with Lupita Nyong'o, Letitia Wright and Danai Gurira) | Ayyanawa | ||||
2018 | BET Awards | Best Actor | Marshall and Black Panther | Lashewa | [44] |
2018 | Saturn Awards | Best Actor | Black Panther | Ayyanawa | [45] |
2018 | Teen Choice Awards | Choice Sci-Fi Movie Actor | Ayyanawa | [46] | |
Choice Liplock | Ayyanawa | ||||
Choice Movie Ship | Ayyanawa | ||||
2018 | People's Choice Awards | Male Movie Star of the Year | Lashewa | [47] | |
Action Movie Star of the Year | Ayyanawa | ||||
2019 | Screen Actors Guild Awards | Outstanding Performance by a Cast in a Motion Picture | Lashewa | [48] | |
2019 | Black Reel Awards | Outstanding Actor | Lashewa | [49] | |
2019 | Nickelodeon Kids' Choice Awards | Favorite Movie Actor | Ayyanawa | [50] | |
Favorite Superhero | Ayyanawa | ||||
2019 | NAACP Image Awards | Outstanding Actor in a Motion Picture | Lashewa | [51] | |
Entertainer of the Year | Ayyanawa | ||||
2019 | BET Awards | Best Actor | Avengers: Infinity War and Avengers: Endgame | Ayyanawa | [52] |
2020 | NAACP Image Awards | Outstanding Actor in a Motion Picture | 21 Bridges | Ayyanawa | [53] |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.