Ƴar siyasar Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Cecilia Ezeilo (An haifeta a a shekara ta 1967) a Jihar Enugu, Najeriya. Ta kasance yar siyasa, lauya, mai bayar da agaji kuma mai gabatar da shirin talabijin,[1] A cikin 2015 ya yi aiki a Jihar Enugu a matsayin Mataimakin Gwamna na[1][2][3][4] A shekarar 2011, an zabe ta a majalisar dokokin jihar Enugu a matsayin mai wakiltar mazabar Ezeagu.[5]
Cecilia Ezeilo | |||||
---|---|---|---|---|---|
2015 - 29 Mayu 2023 - Ifeanyi Ossai (en) →
2011 - 2015 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Jihar Enugu, 1967 (56/57 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Harshen Ibo | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||||
Wurin aiki | Jihar Enugu |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.