Cameroon International
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kamaru International gasar badminton ce ta kasa da kasa da aka gudanar a Yaoundé, Kamaru. An fara wannan gasar a cikin shekarar 2017 kuma wani bangare na kungiyar Badminton Confederation of Africa Circuit.[1]
Quick Facts Iri, Validity (en) ...
Iri |
recurring sporting event (en) ![]() |
---|---|
Validity (en) ![]() | 2017 – |
Ƙasa | Kameru |
Wasa |
badminton (en) ![]() |
Kulle