Bilkisu Yusuf
From Wikipedia, the free encyclopedia
Bilkisu Yusuf, wacce aka fi sani da Hajiya Bilkisu Yusuf,an haife ta a ranar 2 ga watan Disamban shekara ta alif dubu daya da dari Tara da hamsin da biyar (1952) yar jaridar Najeriya ce, marubuciya kuma edita ga manyan jaridu a Abuja, Kano da Kaduna, Najeriya. An san ta a Najeriya da kasancewa mace ta farko da ta jagoranci aikin jaridar kasa, kuma ta zama edita don ƙarin mutane biyu. Ta kasance Bahaushiya ce, musulma, mai fafutukar kare hakkin mata, kuma mai ba da shawara ga al'ummomin addinai, wanda aka san ta da kasancewa mai ba da shawara ga Shugaban Najeriya a kan Harkokin Kasa da kafa kungiyoyi masu zaman kansu, kamar Mata A Najeriya (WIN) da kungiyar Matan Musulmai (FOMWAN). Bilkisu Yusuf ta rasu a shekara ta 2015 yayin da take kan aikin Hajjji a Makkah, Saudi Arabiya.[1][2]
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 2 Disamba 1952 |
Mutuwa | Makkah, 24 Satumba 2015 |
Yanayin mutuwa |
accidental death (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
University of Wisconsin–Madison (en) ![]() Jami'ar Ahmadu Bello Moscow State Institute of International Relations (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
newspaper editor (en) ![]() |