![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/61/Queen_of_Sheba0027.jpg/640px-Queen_of_Sheba0027.jpg&w=640&q=50)
Bilkisu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sarauniyar Sheba (Hebrew; Arabic Al Malikah Balqis) suna ne na wata shahararriyar mace da aka fara ambata a cikin littafin Hibranci. A cikin asalin labarin na farko, ta kawo kyautuka cikin amalanku da yawa ga Sarki Sulemanu na Isra'ila. Wannan labarin ya sami cikakkun Ƙarin bayanai game da yahudanci, da Islama, da Habasha, kuma ya zama batun dayan manyan labarai na tarihin Afirka.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | unknown value, 10 century "BCE" |
Mazauni |
Sheba (en) ![]() |
Mutuwa | 10 century "BCE" |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata | Sulaiman |
Yara | |
Sana'a | |
Sana'a | shugaban addini da sarki |
Imani | |
Addini |
Arabian mythology (en) ![]() |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/c6/Bellifortis_Queen_of_Sheba.jpg/640px-Bellifortis_Queen_of_Sheba.jpg)
Masana tarihi na zamani sun kuma gano da cewa Sheba itace dake Daular Sheba a Kudu Arabiya a yanzu itace Yemen. An yi jayayya game da kasantuwar Sarauniyar a tsakanin masana tarihi. [1]
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/61/Queen_of_Sheba0027.jpg/320px-Queen_of_Sheba0027.jpg)