kalmar da take kara bayani akan wani aiki From Wikipedia, the free encyclopedia
Bayanau kalmomi ne da ke yin ƙarin bayani game da aikatau. Wannan bayani da suke yi shi ya ke fito da aikin a fili. Sukan faɗi gurin da aka yi aikin, lokacin da aka yi aiki ko kuma yadda aka yi, ake yi ko za a yi aiki.
bayanau | |
---|---|
bangaren magana | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | content word (en) |
Gajeren suna | ADV |
Described at URL (en) | glottopedia.org…, glottopedia.org…, glottopedia.org… da lexicon.hum.uu.nl… |
Represents (en) | condition (en) |
Amfani wajen | Universal Dependencies (mul) |
Entry in abbreviations table (en) | م ف da zf. |
bayanau | |
---|---|
bangaren magana | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | content word (en) |
Gajeren suna | ADV |
Described at URL (en) | glottopedia.org…, glottopedia.org…, glottopedia.org… da lexicon.hum.uu.nl… |
Represents (en) | condition (en) |
Amfani wajen | Universal Dependencies (mul) |
Entry in abbreviations table (en) | م ف da zf. |
Masana suka ce, kalma ce da ke yin ƙarin bayani game da aikatau a cikin jimla. Wato kenan, wannan kalma, ita ce fitilar da take haskaka aikatau a ganshi a fahimce shi.
Bayanau, kalmomi ne da ke yin bayanani game da aikatau a cikin jimla. Bayanau ya rarrabu zuwa bayanau na wuri wanda ke bayyana wurin da aka yi aiki, ko za a yi ko kuma ake cikin yin aikin. Sai kuma bayanau na lokaci, wanda ke bayyana lokacin da aka yi aikin, ko za a yi ko kuma ake cikin yin aiki. Haka nan kuma akwai bayanau na yanayi, wanda shi kuma nuni yake zuwa ga yadda aka aiwatar da aikin, ko za a aiwatar ko kuma ake aiwatar da aikin. [1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.