Ɗan siyasar Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Farfesa Babagana Umara Zulum An haife shi ne a ranar 26 ga watan Agusta, a shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da tara (1969) Miladiyya.(A.c)a garin Mafa, gwamnan Kuma yan Gungiyan Boko Harama sun sha kai masa hare hare daban daban ammah basa samun nassarah, jihar Borno ne daga shekara ta 2019 (bayan Kashim Ibrahim Shettima).Babagana Umar zulum yakasance gwamna ne jajirtace wanda a bangaren siyasan dimukradiyya da yasa a sawun gaba.[1][2][3]
Babagana Umara Zulum | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - ← Kashim Shettima | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Babagana Umara Zulum | ||
Haihuwa | Mafa, 26 ga Augusta, 1969 (55 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Kanuri | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Ibadan | ||
Matakin karatu |
Digiri a kimiyya Master of Science (en) Doctor in Engineering (en) | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malami da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
An haife shi a cikin garin mafa jihar bornon nijeriya a ranar 26 ga watan Augusta shekara ta 1969,yayi firamare da sakandiri duk a cikin garin mafa da monguno tsakanin shekara 1975 zuwa 1985.
Umar zulum a tarihin rayuwar sa yayi sana,are tukin mota tasi da daukan itace na tsawon shekaru goma Sha shida, sannan yayi sana,are Saka tiles dashi da mahaifin sa,yayi sana,ar markade yayin da yake kwaleji,Yana yaro Kuma Yana tafiyan kilomita bakwai zuwa makarantar firamare.[4]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.