Azumi a Musulunci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Azumi ko kuma da Larabci Sawm صوم ko Sawm صوم. Yana daya daga cikin shika-shikan Musulunci guda biyar wadanda dole sai da su ne Musuluncin mutum yake kammaluwa. Ma'anar azumi shi ne kamewa daga barin ci da sha da jima'i tun daga farkon fitowar Alfijir har ya zuwa faduwar rana.[1]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Azumi a Musulunci | |
---|---|
Islamic term (en) , Sufi terminology (en) , dietary restriction (en) , tunanniyar addini da spiritual practice (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Azumi, chastity (en) da religious activity (en) |
Bangare na | Rukunnan Musulunci |
Amfani | Ibadah (en) , worship (en) da religious rite (en) |
Facet of (en) | Musulunci da Sufiyya |
Suna a harshen gida | صَوْمٌ da صِيَامٌ |
Mabiyi | Sahur |
Ta biyo baya | Iftar |
Hashtag (en) | Sawm da Siyam |
Has characteristic (en) | Farilla da Sallar Nafila |
Kulle