Atika bint Yazid
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ātika bint Yazid ( Larabci: عاتكة بنت يزيد ) Gimbiyar Banu Umayya ce. Ita ce 'yar Yazid I, kuma matar Abdul-Malik bn Marwan. Wasu suna kiranta da shedar karatun addinin musulunci musamman Hadisi. Ana kuma kiranta da kyauta yayin da tabada duk kuɗinta ga wani matalauci daga cikin dangin Abu Sufyan.
Quick Facts Rayuwa, Mutuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Mutuwa | 8 century |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Yazid I |
Abokiyar zama |
Abd al-Malik ibn Marwan (en) ![]() |
Yara | |
Ahali |
Muawiya II (en) ![]() ![]() ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Kulle