From Wikipedia, the free encyclopedia
Anti-balaka kungiyar yan ta'adda ce a kasar Afirka ta Tsakiya (ƙasa) wadda mabiyan ta duka Kiristoci ne.[1] Haka ma wasu shugabannin coci a kasar sun goyi bayan gun-gun[2] da kuma mabiya imanin Tony Blair[3][4] Ankafa gungun ta'addancin ne banyan Michel Djotodia ya hau mulkin kasar a shekarar 2013.[5] Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Amnesty International tace yan kungiyar ta Anti-balaka suna tursasa ma Musulmai shiga addinin Kiristanci a shekarar 2015.[6] Anti-balaka ta kuma yi garkuwa da mutane, ta kone gidajen musulmai, ta kuma binne mata da rayukan su a bainar jam'a yayin da akeyin wasu shagulgula.[7]
Anti-balaka | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | militia (en) |
Ƙasa | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
Mulki | |
Hedkwata | Bossangoa (en) |
Anti-balaka kungiya ce da aka kafata domin in yaki da takwarar ta ta Seleka (kungiyar yan bindiga ta musulmai da suke yaki a kasar Afrika ta Tsakiya). [8] Anti-balaka Asalin Sunan Anti-balaka na nufin "A kawar da takobi" ko "A kauda alburusai" a harsunan ƙasar na Sango da Mandja.[9]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.