![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e0/Antarctica_6400px_from_Blue_Marble.jpg/640px-Antarctica_6400px_from_Blue_Marble.jpg&w=640&q=50)
Antatika
nahiya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Antarctica Antatika, shi ne yankin duniya na bakwai kuma na ƙarshe da a ka gano, bayan Afirka, yankin ya nada matuƙar sanyi kuma da matuƙar iska ta yadda kwata-kwata ba'a samu mutane 'yan asalin wajen ba, sai dabbobi da tsuntsaye da kuma gansa kuka, shi ne yankin duniya wanda yafi kowanne daidaiton kasa.[1][2] Sanyin yankin ya kai degiri −89.2 °C zuwa (−128.6 °F) kai harma fiye da haka, kusan −94.7 °C (−135.8 °F an auna hakan ne daga sararin samaniya).[3]
Quick Facts General information, Gu mafi tsayi ...
Antatika | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Gu mafi tsayi |
Vinson Massif (en) ![]() |
Yawan fili |
14,200,000 km² 14,000,000 km² |
Suna bayan |
anti- (en) ![]() Arctic |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 90°S 0°E |
Bangare na |
landmass (en) ![]() Antarctic (en) ![]() Duniya |
Kasa | no value |
Territory |
Antarctic Treaty area (en) ![]() |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Southern Hemisphere (en) ![]() |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f2/Antarctica_%28orthographic_projection%29.svg/320px-Antarctica_%28orthographic_projection%29.svg.png)
Antatika shi ne yankin nahiya a duniya na ƙarshe da'aka gano, sai a shekarar 1820 bayan wani mai yawon buɗe ido ɗan ƙasar Rasha yayi balaguro zuwa yankin]] mai suna Fabian Gottlieb von Bellingshausen da Mikhail Lazarev a wani jirgin ruwa.