Quick Facts
Annabawa
Kulle
Thumb
Thumb
tambarin annabi idris

Annabawa

Kalmar Annabawa jam`i ce, tilo (daya), kuma Annabi, Annabawa dai yan sako ne da Allah ya turo a bayan Manzanni, don su jaddada addinin Manzon da ya gaba ce su. Wasu sukan zo da littafi wasu kuma basa zuwa dashi,sai dai suyi amfani da littafin manzan da ya gaba ce su.[1][2][3][4][5][6][7][8]

Adadin Annabawa

Adadin Annabawan da aka ambata a cikin Alqur'ani sun kasance guda ashirin da biyar 25.[9]

Sunayen Annabawa

Sunayen Annabawa guda shirin da biyar 25 waɗan da Qur'ani yazo da su.[10]

  • Annabi Adam
  • Annabi Ibrahim
  • Annabi Ishaq
  • Annabi Ya'qub
  • Annabi Yusuf
  • Annabi Sulaiman
  • Annabi Musa
  • Annabi Isah
  • Annabi Yahaya
  • Annabi Dauda
  • Annabi Zakaria
  • Annabi Luɗ
  • Annabi Idris
  • Annabi Nuhu
  • Annabi Hudu
  • Annabi Shuaibu
  • Annabi Salihu
  • Annabi Isma'il
  • Annabi Haruna
  • Annabi Dhulƙifu
  • Annabi Alyasa'a
  • Annabi Yunus
  • Annabi Ayub
  • Annabi Iliyas
  • ANNABI MUHAMMADU (SAW)

Jerin zuwan Annabawa


Hanyoyin haɗi na waje

Manazarta

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.