Amurkawa

From Wikipedia, the free encyclopedia

Amurkawa

Amurkawa guda daya Ba'amurke ko Ɗan Amurka, mace Ba'amurkiya ko Yar'Amurka, da yawa (jam'i) kuma Yan'Amurka. Sune Mutanan yan'ƙasa kuma mazaunan Tarayyar Kasashen Amurka.[1] Dukda yan'ƙasan da mazauna sune mafi yawan Amurkawa,akwai wasu dake da shaidar zama dan'ƙasa da dama, expatriates, da permanent residents, suna Amurkawa ne.[2][3] ƙasar Tarayyar Amurka takasance gida ce ga mutanen jinsi da al'adu daban-daban. Haka yasa, Al'adar Amurka da dokan zama dan'ƙasa na tarayyar Amurka bai daidaituwa da nationality tare da jinsi ko ethnicity, amma dai tareda citizenship da kuma allegiance na din-din-din.[4][5][6]

Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Amurkawa
yawan mutane, nationality (en) da mutane
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na North Americans (en)
Ƙasar asali Tarayyar Amurka
Suna a harshen gida Americans
Ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙasa da aka fara Tarayyar Amurka
Hashtag (en) americans da american
Subject lexeme (en) L32470
Wuri
Thumb
Kulle
Thumb
auran Amurkawa

Masu magana da Harshen Turanci, dama wasu masu magana da wasu harsunan, suna amfani da sunan "Yan'Amurka" da nufin kawai mutum daga kasar Amurka;wannan yasamo asali ne din asalin amfani da kalmar dan ban-bance mutanen dake amfani da turanci na American colonies daga asalin mutanen ingila.[7] Kalmar "Amurkawa" na'iya nufin mutane dake daga Americas.[8] (duba sunayen mazauna Tarayyar Amurka).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.