Amino acid
From Wikipedia, the free encyclopedia
Amino acid sune mahadi na kwayoyin halitta waɗanda ke ƙunshe da ƙungiyoyin acids na amino da carboxylic acid.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Amino acid | |
---|---|
structural class of chemical entities (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | amine (en) da organic acid (en) |
Karatun ta | amino acids and metabolites in medical biochemistry (en) |
Has characteristic (en) | amphoterism (en) |
NCI Thesaurus ID (en) | C231 |
Kulle
Kodayake fiye da dari biyar 500 amino acid sun wanzu a cikin yanayi, mafi mahimmanci shine 22 α-amino acid da aka haɗa cikin sunadarai.[1]
Wadannan 22 ne kawai suka bayyana a cikin kwayar halitta ta rayuwa.[2][3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.