Amadou Gon Coulibaly
From Wikipedia, the free encyclopedia
Amadou Gon Coulibaly (10 ga Fabrairu 1959 8 ga Yulin 2020) ɗan siyasan Ivory Coast ne wanda ya yi aiki a matsayin Firayim Minista na Côte d'Ivoire daga Janairu 2017 har zuwa mutuwarsa a watan Yulin 2020. – Ya kasance dan takarar jam'iyyar da ke mulki a Zaben shugaban kasa na Ivory Coast na 2020 kuma ya kasance daga cikin wadanda aka fi so su ci nasara. Ya yi aiki a matsayin babban sakataren shugaban kasa a karkashin Shugaba Alassane Ouattara daga 2011 zuwa 2017.
Quick Facts 10. Prime Minister of Ivory Coast (en), Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
10 ga Janairu, 2017 - 8 ga Yuli, 2020 ← Daniel Kablan Duncan (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Abidjan, 10 ga Faburairu, 1959 | ||
ƙasa | Ivory Coast | ||
Mutuwa | Abidjan, 8 ga Yuli, 2020 | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da injiniya | ||
Mahalarcin
| |||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa |
Rally of the Republicans (en) ![]() Democratic Party of Côte d'Ivoire – African Democratic Rally (en) ![]() Rally of Houphouëtists for Democracy and Peace (en) ![]() |
Kulle