![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/27/Audience_with_Imam_Hossein_%2528cropped%2529_by_Hossein_Qollar_Aqasi%252C_Reza_Abbasi_Museum.jpg/640px-Audience_with_Imam_Hossein_%2528cropped%2529_by_Hossein_Qollar_Aqasi%252C_Reza_Abbasi_Museum.jpg&w=640&q=50)
Alhusain ɗan Ali
Jikan Annabi Muhammad (saw)Dan Aliyu bin Abi Dalib Dan Fatimah bintu Muhammad / From Wikipedia, the free encyclopedia
Hussain Ibn Ali Bin Abutalib jikan manzon Allah ne, Allah ya yarda dashi, Dan Nana Fatima diyar manzan allah (SAW), uwargidan Aliyu dan Abutalib, dan'uwansa shi ne Alhasan dan Ali dan Abutalib. Hussain shine wanda yan 'Shi'a ke darajawa a matsayin daya daga cikin Imamansu na farko.[1]
![]() |
![]() ![]() |
Quick Facts 3. Limamai Sha Biyu, Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
669 - 680 ← Alhasan dan Ali - Ali ibn Husayn → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Madinah, 9 ga Janairu, 626 | ||
ƙasa |
Khulafa'hur-Rashidun Umayyad Caliphate (en) ![]() | ||
Harshen uwa | Ingantaccen larabci | ||
Mutuwa | Karbala, 12 Oktoba 680 | ||
Makwanci |
Imam Husayn Mausoleum (en) ![]() | ||
Yanayin mutuwa |
death in battle (en) ![]() ![]() | ||
Killed by |
Shemr (en) ![]() | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Sayyadina Aliyu | ||
Mahaifiya | Fatima | ||
Abokiyar zama |
Layla bint Abi Murrah al-Thaqafi (en) ![]() Umm Ishaq bint Talhah (en) ![]() Shahrbanu (en) ![]() Rubab bint Imra al-Qais (en) ![]() | ||
Yara |
view
| ||
Ahali |
Ummu Kulthum bint Ali, Sayyida Ruqayya bint Ali, Zaynab bint Ali (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||
Ƴan uwa |
view
| ||
Karatu | |||
Harsuna | Ingantaccen larabci | ||
Ɗalibai |
view
| ||
Sana'a | |||
Sana'a | Shugaban soji, Malamin akida da maiwaƙe | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci |
Battle of the Camel (en) ![]() Yakin Siffin Battle of Nahrawan (en) ![]() Yaƙin Karbala | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle