From Wikipedia, the free encyclopedia
Alexander Grigoryevich Lukashenko (Harshen-be|Алякса́ндар Рыго́равіч Лукашэ́нка|translit=Alyaksandr Ryhoravich Lukashenka, Aljaksandar Ryhoravič Lukašenka in the Belarusian Latin alphabet, (IPA-be|alʲaˈksand(a)r rɨˈɣɔravʲitʂ lukaˈʂɛnka); Harshen-rus|Алекса́ндр Григо́рьевич Лукаше́нко||ɐlʲɪˈksandr ɡrʲɪˈɡorʲjɪvʲɪtɕ ɫʊkɐˈʂɛnkə); An haife shi a (30 ga watan Augusta 1954) Dan siyasan kasar Belarus ne kuma Shugaban kasar mai ci a yanzu wanda aka kafata tun 20 Yuli 1994.[1] Kafin fara shiga harkokin siyasarsa, Lukashenko yayi aiki a match darekta na wata gona mallakar jihar (kolkhoz) kuma ya zauna na wani lokaci da dakarun sojin iyaka na kasar Soviet da kuma Sojojin Soviet. Shi kadai ne mataimaki da yaki yardar zaben samun yancin kasar Belarus daga gwamnatin Soviet Union.
Alexander Lukashenko | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
20 ga Yuli, 1994 -
1990 - 18 Satumba 1991
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Kopyś (en) , 30 ga Augusta, 1954 (70 shekaru) | ||||||
ƙasa |
Belarus Kungiyar Sobiyet | ||||||
Mazauni | Independence Palace, Minsk (en) | ||||||
Harshen uwa | Belarusian (en) | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifiya | Katsiaryna Lukashenka | ||||||
Abokiyar zama | Galina Lukashenko (en) (1975 - | ||||||
Yara | |||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Mogilev State A. Kuleshov University (en) 1975) Belarusian State Agricultural Academy (en) 1985) Alexandrya Secondary School (en) | ||||||
Harsuna |
Rashanci Belarusian (en) Trasianka (en) | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, shugaba da political commissar (en) | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Tsayi | 182 cm | ||||||
Wurin aiki | Miniska | ||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Aikin soja | |||||||
Fannin soja |
Soviet Border Troops (en) Belarusian Armed Forces (en) | ||||||
Digiri | lieutenant colonel (en) | ||||||
Ya faɗaci | Mamayewar Rasha na Ukraine na 2022 | ||||||
Imani | |||||||
Addini | mulhidanci | ||||||
Jam'iyar siyasa |
Communist Party of the Soviet Union (en) independent politician (en) | ||||||
IMDb | nm2603428 | ||||||
president.gov.by | |||||||
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.