Al-Fatiha Foundation
From Wikipedia, the free encyclopedia
Al-Fatiha Foundation wata ƙungiya ce ta ƴan luwaɗi, 'yan madigo, da kuma mutanen da suka canza halittar su kuma Musulmi . Ƙungiyar wadda aka kafa a 1997 wadda Faisal Alam ɗan Pakistan American ya kafa ta, kuma an mata rajista a matsayin ƙungiyar agaji a Taraiyar Amurka. Imam Daayiee Abdullah shima mamban kwamitin ne na Gidauniyar Al-Fatiha.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Al-Fatiha Foundation | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | nonprofit organization (en) , LGBTQ+ rights organization (en) da Islamic organization (en) |
Aiki | |
Member count (en) | 900 (2002) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | Nuwamba, 1997 |
Wanda ya samar |
Faisal Alam (en) |
Ta biyo baya | Muslim Alliance for Sexual and Gender Diversity (en) |
Dissolved | 2011 |
al-fatiha.org |
Kulle