![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/89/Gong_fu_cha.jpg/640px-Gong_fu_cha.jpg&w=640&q=50)
Al'adun shayi na kasar Sin
From Wikipedia, the free encyclopedia
Al'adun shayi na kasar Sin, yana nufin yadda ake shirya shayi da kuma lokutan da mutanen da ke shan shayi a China. Al'adar shayi a China ta bambanta da ta ƙasashen Turai kamar Biritaniya da sauran ƙasashen Gabas da Kudu maso Gabashin Asiya,kamar Japan, Koriya, Vietnam a cikin shiri, ɗanɗano, da kuma lokacin da ake shan sa. Har yanzu ana shan shayi a kai a kai, a lokuta na yau da kullun. Ban da kasancewar shahararren abin sha, ana amfani da shi a cikin magungunan gargajiya na ƙasar Sin har ma a cikin abincin ƙasar ta Sin.[1][2]
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/89/Gong_fu_cha.jpg/640px-Gong_fu_cha.jpg)
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
![]() | |
---|---|
tea culture of an area (en) ![]() ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
tea culture (en) ![]() ![]() |
Bangare na |
tea culture of East Asian cultural sphere (en) ![]() |
Facet of (en) ![]() | Sin |
Ƙasa da aka fara | Sin |
Intangible cultural heritage status (en) ![]() |
Representative List of the Intangible Cultural Heritage of Humanity (en) ![]() |
Shafin yanar gizo | ich.unesco.org…, ich.unesco.org… da ich.unesco.org… |
Kulle