Ajwad bin Zamil
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ajwad bin Zamil bin Saif Al-Uqaili (1418 - 1496 Miladiyya) sarki ne wanda ya mulki kasashen gabashin tsbirin larabawa da ya hada da Ahsa' da Bahren. Yayi mulki ne karkashin daular da aka fi sani da "Al-imarah Al-Jabriyya".[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ajwad bin Zamil | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1418 |
Mutuwa | 1496 (Gregorian) |
Sana'a |
Kulle