Adeniji Adele
From Wikipedia, the free encyclopedia
Musendiku Buraimoh Adeniji Adele II, KBE (ranar goma sha ukku 13 ga watan Nuwamba a shekara ta alif dubu daya da dari tara da casa'in da ukku 1893 - zuwa goma sha biyu 12 ga watan Yuli, a shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da hudu 1964) shi ne Oba (Sarki) na Legas daga( daya 1 ga watan Oktoba, shekarar alif dubu daya da dari tara da arba'in da tara 1949 zuwa goma sha biyu 12 ga watan Yulin a shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da hudu 1964).
Quick Facts Oba na Lagos, Rayuwa ...
Adeniji Adele | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Lagos, 13 Nuwamba, 1893 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | Lagos, 12 ga Yuli, 1964 | ||
Makwanci | Lagos | ||
Karatu | |||
Makaranta | Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos | ||
Sana'a | |||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle