Abimbola Odejoke
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Abimbola Odejoke (an haife shi ne a ranar 14 ga watan Nuwamban 1980), ya kasance kuma shi ne ɗan wasan badminton na Nijeriya.[1][2] Ya lashe lambobin azurfa a wasan maza biyu da kuma haduwa da tawaga, haka kuma lambar tagulla a gasar ninka biyu a wasannin All-Africa Games na 2003.[3] Odejoke sannan ya ci lambar zinare tare da kungiyar kasar a wasannin All-Africa Games na 2007.[4]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Kulle