Abdullahi ibn Abdul-Muttalib
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abdullah dan Abd al-Muttalib larabci عَبْد ٱلله ٱبْن عَبْد ٱلْمُطَّلِب| Abdullahi dan Abd al-Muṭṭalib, ya kasance Mahaifi ga Annabi Muhammad S.A.W, shi da ne ga Abdul-Muttalib dan Hashim da kuma Fatimah yar Amr yar kabilar Makhzum .[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 545 (Gregorian) |
Mutuwa | Madinah, 570 |
Makwanci |
Medina Province (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Abdul-Muttalib |
Mahaifiya | Fatima bint Amr |
Abokiyar zama | Amina yar Wahb |
Yara |
view
|
Ahali |
Safiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Ɗan kasuwa |
Kulle
Ya auri Amina yar Wahb.[2] [3] kuma, Annabi Muhammad shine yaran su daya tallin kwal.[4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.