Ƙungiyar kwallon raga ta Maza ta Tunisia ta 'yan kasa da shekaru 23
From Wikipedia, the free encyclopedia
gungiyar kwallon Raga ta Maza ta Tunisia ta 'yan kasa da shekaru 23 (Larabci: منتخب تونس تحت 23 سنة لكرة الطائرة), wanda ake yi wa lakabi da Les Aigles de Carthage (The Eagles of Carthage ko The Carthage Eagles), tana wakiltar Tunisia a gasar kwallon raga ta duniya da wasannin sada zumunci. Tawagar tana daya daga cikin kasashen da ke kan gaba a wasan kwallon raga a nahiyar Afirka.
Quick Facts 'yan kasa da shekaru 23, Bayanai ...
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
national sports team (en) ![]() |
Ƙasa | Tunisiya |
Kulle
Champions Runners up Third place Fourth place
- Launin kan iyaka ya nuna an gudanar da gasar a cikin gida.