Ungozoma
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ungozoma kwararraiyar maáikaciyar lafiya ce wadda ke kula da iyaye mata da jarirai wurin haihuwa,kwararriya da ake ma taken UNGOZOMA.
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Ungozoma | |
---|---|
paramedical speciality (en) , field of work (en) , academic major (en) , academic discipline (en) , field of study (en) da career (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | medicine (en) da care (en) |
Shafin yanar gizo | nursingworld.org… |
ISCO-88 occupation class (en) | 322 |
Ilimi da horarwar ungozoma ta taállaka ne kacokan ga mata gabadaya tsawon rayuwar su;maida hankali su zama kwararru,maida hankali swajen gano hali da kuna yanayin da yake bukatar kulawa nan gaba.Yawanci a wasu kasashen,ana gane ungozoma a matsayin mai kulka da kiwon lafiya .Ana horar da ungozoma domin a gane banbanci daga fara nakuda lafiya yanda zasu fahimci wasu matsaloli da ka iya tasowa.Suna iya shiga ckin kasada wajen matsaloli kamar su katsewar haihuwa,haihuwar tagwaye,da kuma haihuwar jaririn da yake a baya,suyi amfani da dabaru mara cin zali.Matsalolin da suka kunhsi ciki da haihuwa wanda suka gagari ilimin ungozoma,kamar fida da kayan karbar haihuwa,suna mika marasa lafiyan zuwa ga masana ilimin fida da kuma likitoci.[1][2] A wasu bangarori da yawa na duniya,wadannan kwararrun suna aiki ne domin su bada kulawa ga matan da suke iya haihuwa.A wasu wuraren kuma, ungozoma ce kadai ke bada kulawa,haka zalika a wasu kasashen kuma ,ana zabar mata da yawa domin su zama masu amfani da likitocin haihuwa sama da ungozoma.
Kasashe da dama da suka samu cigaba suna ware kudade domin horar da mata su zama ungozomomi,daga darajar matan da dama sun dade suna karbar haihuwa a gargajiyance.Wasu kananan hukumomin lafiya kuma suna cikin rashi saboda karancin kayan aiki da kuma kudaden samar dasu.[3][4]