Tom Holland
From Wikipedia, the free encyclopedia
Thomas Stanley Holland (an haife shi a watan 1 ga Yuni, a alif ɗari tara da casa'in da shida (1996) ɗan wasan kwaikwayo ɗan Burtaniya ne. Yabonsa sun haɗa da British Academy Film Award da uku Saturn Awards.[1][2][3]
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Tom Holland | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Thomas Stanley Holland |
Haihuwa | Kingston upon Thames (en) , 1 ga Yuni, 1996 (27 shekaru) |
ƙasa |
Ingila Birtaniya |
Mazauni | Royal Borough of Kingston upon Thames (en) |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Dominic Holland |
Ma'aurata |
Zendaya (en) Victoria Russ (en) |
Ahali | Harry Holland (en) da Paddy Holland (en) |
Karatu | |
Makaranta |
BRIT School Richard Challoner School (en) Wimbledon College (en) Donhead Preparatory School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, stage actor (en) , ɗan wasan kwaikwayo, Jarumi, mai rawa da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Tsayi | 1.73 m |
Muhimman ayyuka |
The Impossible (en) Spider-Man (en) Avengers: Infinity War (en) In the Heart of the Sea (en) Avengers: Endgame (en) Spies in Disguise Onward (en) Uncharted (en) Captain America: Civil War (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm4043618 |
Kulle