Salman Khan
Jarumin fim a indiya,frodusa,mawakin bayan fage, ɗan shirin talabijin / From Wikipedia, the free encyclopedia
Salman Khan (lafazi) : [səlˈmaːn ˈxaːn] Abdul Rashid Salim Salman Khan, An haife shi ne a ranar 27 ga watan Disamba, shekara ta alif dari tara da sittin da da biyar 1965) jarumin Indiya ne, furodusa, mai gabatar da fim ta talabijin, kuma mai son taimakon jama'a.salma Khan yana aiki a fina-finan harshen Hindi da shirye-shiryen talabijin.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Salman Khan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Indore, 27 Disamba 1965 (58 shekaru) |
ƙasa |
Indiya Birtaniya |
Mazauni | Mumbai |
Ƙabila | Pashtuns (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Salim Khan |
Mahaifiya | Sushila Charak Singh Khan |
Abokiyar zama | Not married |
Ahali | Alvira Khan Agnihotri (en) , Arpita Khan (en) , Arbaaz Khan (en) da Sohail Khan (en) |
Yare | Khan family (en) |
Karatu | |
Makaranta |
St. Stanislaus School (en) Scindia School (en) Elphinstone College (en) |
Harsuna | Indiyanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara fim, mai gabatarwa a talabijin da mawaƙi |
Wurin aiki | Indiya |
Muhimman ayyuka |
Maine Pyar Kiya (en) Hum Aapke Hain Koun..! (en) Bodyguard (en) Dabangg (en) Dabangg 2 (en) Ek Tha Tiger (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Kayan kida | murya |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0006795 |
salmankhan.com | |
Kulle
An yanke wa Salman Khan hukuncin ɗaurin shekaru biyar a ranar 6 ga watan Mayu, na shekara ta 2015 daga fara shirin T-Series, wanda ya rutsa da mutane 5, ya kuma kashe mutum ɗaya da motarsa.[1][2] A ranar 8 ga watan Mayu, na shekarar 2015, ba a ba da belin salman Khan ba.