Firinji
na'uran sanyi / From Wikipedia, the free encyclopedia
Firinji dai wata na'ura ce mai daɗaɗɗen tarihi da ake amfani da ita wajen ajiye kayayyakin abinci, ko maganin da yanayin zafi kan iya lala tawa. Kuma a kan yi ajiyar ruwa a cikin sa domin ya sanyaya. Amma dai ko kafin ƙirƙirar firinji, an yi amannar cewa, mutanen da can na da dabaru irin nasu na adana abinci ba tare da ya lalace ba.Kuma irin waɗannan dabaru ne sannu a hankali aka inganta,har firinji ya samu da yanzu ake amfani da shi a gidaje da kuma dakunan girki irin na zamani. Tsayayyen yanayi da akafi ajiye kayan abinci shine 3 - 5 °C (37 - 41 °F).[1]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
firinji | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | major appliance (en) , chiller (en) , home appliance (en) da electrical appliance (en) |
Amfani | refrigeration (en) , food storage (en) da food preservation (en) |
Wanda yake bi | ice house (en) , cooler (en) da icebox (en) |
Time of discovery or invention (en) | 1856 |
Uses (en) | refrigerant (en) |
MCN code (en) | 8704.32.30 |
Kulle