Adidas
From Wikipedia, the free encyclopedia
Adidas AG[1] babban kamfanin ƙera kayayyakin wasanni ne na ƙasar Jamus, wani ɓangare na ƙungiyar Adidas, wanda ya ƙunshi kamfanin kayan wasanni na Reebok, kamfanin golf na Taylormade , ƙwallon golf ta Maxfli, da kuma golf ta Adidas kuma ita ce ta biyu a masana'antar kayan wasanni a duniya. [2][3][4]
Quick Facts Bayanai, Gajeren suna ...
Adidas | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Gajeren suna | adidas |
Iri | kamfani, public company (en) da Local Internet registry (en) |
Masana'anta | textile industry (en) da sport industry (en) |
Ƙasa | Jamus |
Aiki | |
Mamba na | ICC Germany (en) , RIPE Network Coordination Centre (en) , bitkom (en) , Partnership for Sustainable Textiles (en) , Deutsches Aktieninstitut (en) , Federation of the European Sporting Goods Industry (en) , Deutsches Institut für Normung (en) da ChemSec (en) |
Bangare na | DAX (en) , EURO STOXX 50 (en) , MDAX (en) , DivDAX (en) , DivDAX (en) da CDAX (en) |
Ƙaramar kamfani na |
adidas Runtastic (en) , TaylorMade Golf Company (en) , Ashworth (en) , Adidas (Netherlands) (en) da Adidas (Canada) (en) |
Ma'aikata | 59,030 (31 Disamba 2023) |
Kayayyaki |
|
Mulki | |
Babban mai gudanarwa | Bjørn Gulden (en) |
Hedkwata | Herzogenaurach (en) da Linz |
Tsari a hukumance | Aktiengesellschaft (en) |
Mamallaki na |
FC Bayern München AG (en) , Five Ten Footwear (en) , Adams Golf (en) , adidas Runtastic (en) , Adidas (en) , Yohji Yamamoto (en) da Adidas Originals (en) |
Financial data | |
Assets | 18,020,000,000 € (31 Disamba 2023) |
Equity (en) | 4,580,000,000 € (31 Disamba 2023) |
Haraji | 21,427,000,000 € (31 Disamba 2023) |
Net profit (en) | −75,000,000 € (31 Disamba 2023) |
Abinda ake samu kafin kuɗin ruwa da haraji | 313,000,000 € (31 Disamba 2023) |
Stock exchange (en) | Frankfurt Stock Exchange (en) da OTC Markets Group (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | ga Yuli, 1924 |
Wanda ya samar |
Adolf Dassler (en) |
Mabiyi | Dassler Brothers Shoe Factory (en) |
|
Kulle