No coordinates found
Ibn Rushd
Ibn Rushd, an canja sunan a harshen Latin amatsayin Averroes (lafazi|ə|ˈvɛroʊiːz), Musulmi ne Al-Andalusi philosopher kuma thinker ne, wandi yayi rubutu akan subjects da dama, wadanda suka hada da philosophy, Tauhidi, magani, ilimin taurari, physics, Islamic jurisprudence da Shari'ar Musulunci, da kuma linguistics. Ayyukansa akan philosophical sun kunshi sharhohi da dama akan Aristotle, wanda yasa ake masa lakabi da The Commentator wato a kasashen Yamma. Ya taba zama alkali kuma court physician na Almohad caliphate.
Read article