Ziad Fazah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ziad Youssef Fazah ( Larabci: ﺯﻳﺎﺩ ﻓﺼﺎﺡ ) An haifeshi a watan 10 ga Yuni na 1954. Yana da asali da kasashe biyu Laberiya da Lebanon kuma yayi ikirarin yanajin yarurruka sama da 59.[ana buƙatar hujja] A yanzu yana zaune ne a garin Porto Alegre , Brazil.
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Yarukan da yake ji
- Albanian[ana buƙatar hujja]
- Amharic[ana buƙatar hujja]
- Larabci[ana buƙatar hujja]
- Armeniyanci[ana buƙatar hujja]
- Azabainiyanci[ana buƙatar hujja]
- Bengali[ana buƙatar hujja]
- Bulgariyanci[ana buƙatar hujja]
- Burmanci[ana buƙatar hujja]
- Cantonanci[ana buƙatar hujja]
- Cypriot
- Czech
- Danish
- Dutch
- Dzongkha
- Turanci
- Fijian
- Finnish
- Faransanci
- Jamusanci
- Girkanci
- Yahudanci
- Indiyanci
- Hungariyanci
- Icelandic
- Indonesiyanci
- Italiyanci
- Japananci
- Koriyanci
- Kyrgyz
- Laotian
- Malagasy
- Malay
- Maltese
- Mandarin
- Mongolian
- Nepali
- Norwegian
- Pashto
- Papiamento
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanci
- Rashanci
- Samoan
- Serbo-Croatian
- Shanghainese
- Singlish
- Sinhala[ana buƙatar hujja]
- Sifaniyanci[ana buƙatar hujja]
- Tibeti
- Swahili
- Swedish
- Tajik
- Thai
- Turkish
- Urdu[ana buƙatar hujja]
- Uzbek
- Vietnamese[ana buƙatar hujja]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
Hanyoyin hadi na waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.