Yakin farko a musulunci (Badar) From Wikipedia, the free encyclopedia
Badar Shi ne Yaki na farko (1) da Annabi Muhammad S.A.W da Sahabbansa suka fara yi a tarihin Musulunci, duk waɗanda suka halacci yakin an gafarta musu. Musulmai a yakin suna da karanci kasancewar ba su wuce su 300 da wani abu ba, amman a haka Allah ya taimakesu har suka yi galaba akan kafirai.
| ||||
| ||||
Iri | faɗa | |||
---|---|---|---|---|
Bangare na | Expeditions of Muhammad (en) da history of Islam (en) | |||
Kwanan watan | 12 ga Maris, 624 (17 Ramadan (en) , 2 AH (en) ) | |||
Wuri | Badr (en) | |||
Participant (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.