Vienna

From Wikipedia, the free encyclopedia

Vienna

Vienna (lafazi : /fiyena/) birni ne, da ke a ƙasar Austriya. Ita ce babban birnin kasar Austriya. Vienna tana da yawan jama'a 2,600,000, bisa ga jimillar alib 2017. An gina birnin Vienna a karni na ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.

Quick Facts Take, Suna saboda ...
Vienna
Wien (de-at)
Thumb Thumb
Coat of Arms of Vienna (en)
Thumb

Take no value

Suna saboda Wien (en)
Wuri
Thumb Thumb
 48°12′30″N 16°22′21″E
Ƴantacciyar ƙasaAustriya
Enclave within (en) Lower Austria (en)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,973,403 (2022)
 Yawan mutane 4,757.71 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 414.78 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Danube (en) , Wien (en) , Liesing (mul) da Donaukanal (en)
Altitude (en) 151 m-198 m-542 m
Wuri mafi tsayi Hermannskogel (en) (544 m)
Wuri mafi ƙasa Lobau (en) (162 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Vindobona (en)
Wanda ya samar Ancient Celts (en)
Ƙirƙira 1 century "BCE"
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Municipal Council and Landtag of Vienna (en)
 Mayor of Vienna (en) Michael Ludwig (mul) (24 Mayu 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 1000–1239, 1400, 1402, 1251–1255, 1300–1301, 1421, 1423, 1500, 1502–1503, 1600–1601, 1810 da 1901
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 01
Lamba ta ISO 3166-2 AT-9
NUTS code AT13
Austrian municipality key (en) 90001
Wasu abun

Yanar gizo wien.gv.at
Kulle


Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.