Qatar Airways
From Wikipedia, the free encyclopedia
Qatar Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Doha, a ƙasar Qatar. An kafa kamfanin a shekarar 1993. Yana da jiragen sama 230, daga kamfanonin Airbus da Boeing.

Qatar Airways | |
---|---|
QR - QTR | |
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
الْخُطُوطُ الْجَوِّيَّةُ الْقَطَرِيَّة |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
Ƙasa | Qatar |
Aiki | |
Ma'aikata | 50,000 (2019) |
Ɓangaren kasuwanci |
Qatar Executive (en) |
Reward program (en) | Avios (en) |
Used by |
Airbus A320 (mul) , Airbus A330-200 (en) , Airbus A330-300 (en) , Airbus A350-900 (en) , Airbus A350-1000 (en) , Airbus A380f (mul) , Boeing 737 MAX 8 (en) , Boeing 777-200LR (en) , Boeing 777-300ER (en) , Boeing 787-8 (en) da Boeing 787-9 (en) |
Mulki | |
Babban mai gudanarwa | Akbar Al Baker (en) da Badr (mul) |
Hedkwata | Doha |
Tsari a hukumance | Sharikat Almusahama Alkhasa (mul) |
Mamallaki | Qatar |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 22 Nuwamba, 1993 |
Founded in | Doha |
![]() ![]() ![]() |




Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.