Porsche Macan (Nau'in 95B) mota ne na alatu da ake wa lakabi da crossover SUV ( D-segment ) samarwar Jamus a kamfanin Porsche, motan alatu ne na marque
Porsche Panamera mota ce ta tsakiyar / cikakkiya ( E-segment ko F-segment for LWB in Europe ) masana'antar kera motoci na Jamus Porsche a cikin tsararraki