Patricia de Lille
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Patricia de Lille (an haife ta a ran sha bakwai ga Fabrairu, a shekara ta 1951), ita ce shugaban birnin Cape Town (Afirka ta Kudu), daga zabensa a shekarar 2011 zuwa shekarar 2018 (daga shekarar 2018, shugaban birnin Cape Town Dan Plato ne).
Remove ads


Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads