From Wikipedia, the free encyclopedia
New Nigeria People's Party jam'iyyar siyasa ce mai yawan jama'a a Najeriya, mafi rinjaye a jihar Kano.[1] Ta tsaya takarar shugaban kasa a Najeriya a 2023, amma mai rike da madafun iko, Rabiu Kwankwaso, ya zo na huɗu inda yaci jiha ɗaya cikin jahohin Najeriya.[2] A tattaunawar sa , shugaban jam'iyyar na ƙasa ya ce jam'iyyar NNPP itace jam'iya mafi saurin bunƙasa a Najeriya.[3]
New Nigeria People's Party | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | jam'iyyar siyasa |
Ƙasa | Najeriya |
Shekara | Dan takara | Jihohin Dauke | Shahararriyar Zabe | % | Matsayi | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|---|
2023 | Rabiu Kwankwaso | 1 | 1,496,687 | 6.4 |
Shekara | Dan takara | Ƙuri'u | % | Matsayi | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2023 | Abba Kabir Yusuf | 1,019,602 | 52 |
Alkali, Shugaban jam'iyyar New Nigerian People's Party na kasa ya yi kira ga jam'iyyar Labour ta Najeriya da jam'iyyar Peoples Democratic Party (Nigeria) da su goyi bayan soke zaben shugaban kasa na 2022 a Najeriya. Ya kuma yi kira da a gudanar da sabon zabe cikin gaskiya.[4]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.