Mayorka

From Wikipedia, the free encyclopedia

Mayorka

Mayorka ko Mallorca (lafazi: /mayorca/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammanci. Bangaren Ispaniya ne, da bangaren tsibirin Balehar. Tana da filin marubba’in kilomita 3,640 da yawan mutane 859,289 (bisa ga jimillar 2015). Babban birnin Mayorka Palma de Mayorka ce.

Quick Facts General information, Gu mafi tsayi ...
Mayorka
Thumb
General information
Gu mafi tsayi Puig Major (en)
Yawan fili 3,620 km²
Labarin ƙasa
Thumb
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 39°37′00″N 2°59′00″E
Bangare na Gymnesian Islands (en)
Kasa Ispaniya
Territory Balearic Islands (en)
Flanked by Bahar Rum
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Gymnesian Islands (en)
Hydrography (en)
Kulle


Thumb
Taswirar Mayorka.
Thumb
Tutar tsibirin Balehar.
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.