Marshmello
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Cristopher Comstock
Yakasance Dj ne ɗan ƙasar Amurka amma anfi sanin sa da suna Mashmello yakasance ba Amurke ne kuma shahararren mawaki na kasar.
Remove ads
An haifa Mashmelo a kasar Amurka,yakasance mawaki ne shaharare ne yafito a wakar Sillent.shida shahararen mawakin nan Khalid.
An haifa Cristopher Comstock a ranar 19 ga watan mayu shekara ta alif 1992, a garinPhiladelphia Pennsylvania United State of America.
Mashmello yayi makaranta a The Shipley School.Ta kasar Amurka.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads