From Wikipedia, the free encyclopedia
Manfred Starke (an haife shi a ranar 21 ga watan Fabrairu shekara ta 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Namibia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta 3. Liga VfB Oldenburg.[1][2]
Manfred Starke | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Windhoek, 21 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Ahali | Sandra Starke (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.79 m |
An haifi Starke a Windhoek, mahaifinsa ɗan Namibia ne Bajamushe haifaffen Namibiya da mahaifiyarsa'yar Holland.[3] Ya fara aikinsa na ƙwararru a kulob ɗin FC Hansa Rostock. Shi babban ɗan'uwan Sandra Starke ne.
Starke ya koma kulob ɗin FSV Zwickau a cikin shekarar 2020.[4]
A cikin watan Yuli shekara ta, 2022, ya rattaba hannu tare a kulob ɗin VfB Oldenburg, sabuwar fitowa zuwa 3. liga.[5]
A watan Oktoban shekara ta, 2012, Starke ya fara bugawa Namibia wasan sada zumunci da Rwanda.[6] Ya taka leda a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar, 2019, gasar cin kofin nahiyar ta farko a kasar cikin shekaru 11.[7]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.