Mahamadou Issoufou

Shugaban kasan Nijar ne daga 2011 Zuwa 2021 From Wikipedia, the free encyclopedia

Mahamadou Issoufou

Mahamadou Issoufou (lafazi: /mahamadu isufu/) ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyu 1952 a Dandadji, ƙasar Nijar.

Quick Facts shugaban Jamhuriyar Nijar, firaministan Jamhuriyar Nijar ...
Mahamadou Issoufou
Thumb
shugaban Jamhuriyar Nijar

7 ga Afirilu, 2011 - 2 ga Afirilu, 2021
Salou Djibo - Mohamed Bazoum
firaministan Jamhuriyar Nijar

17 ga Afirilu, 1993 - 28 Satumba 1994
Amadou Cheiffou - Suley Abdoulaye
Member of the National Assembly of Niger (en)

1993 - 2009
District: Yankin Tahoua
Rayuwa
Haihuwa Dandadji (en) , 1 ga Janairu, 1952 (73 shekaru)
ƙasa Nijar
Ƙabila Hausawa
Ƴan uwa
Abokiyar zama Lalla Malika Issoufou
Aïssata Issoufou Mahamadou
Karatu
Makaranta École Nationale Supérieure des Mines de Saint-Étienne (en)
Pierre and Marie Curie University (en)
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Mamba Académie des sciences d'outre-mer (en)
Imani
Jam'iyar siyasa Nigerien Party for Democracy and Socialism
IMDb nm8864885
Kulle
Thumb
Mahamadou Issoufou a shekara ta 2014.
Thumb
Mahamadou Issoufou da ministan jafan

Mahamadou Issoufou shugaban ƙasar Nijar ne daga shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya 2011 (bayan Salou Djibo).


Thumb
Mahamadou Issoufou da ubama
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.